in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An kafa sabuwar gwamnatin kasar Guinee-Bissau
2014-07-05 15:47:34 cri
Sabuwar gwamnatin kasar Guinee-Bissau dake karkashin jagorancin shugaban jam'iyyar 'yancin Guinee da Cap-Vert (PAIGC), mista Domingos Simoes Pereira an rantsar da shi a ranar Jumma'a da yamma a yayin wani bikin da shugban kasar Jose Mario Vaz ya jagoranta.

A yayin bikin rantsuwar, shugaba Vaz ya bayyana cewa zai kasance cikin ko ta kwana wajen sanya ido kan ayyukan gwamnatin da ya nema ta da ta gudanar da shawarwari tare da kowa musammun ma tare da jam'iyyun siyasa da kungiyoyin fararen hula. (Maman Ada)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China