in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Guinea Bissau: An fara jefa kuri'ar zagaye na biyu
2014-05-18 20:38:23 cri
Al'ummar kasar Guinea Bissau sun fara kada kuri'a a zagaye na biyu na babban zaben kasar a yau Lahadi 18 ga wata, inda ake sa ran zabi tsakanin tsohon ministan kudin kasar Jose Mario Vaz , da dan takara mai zaman kansa Nuno Gomes Nabiam.

A fara kada kuri'ar ne da karfe 7 da safe bisa agogon wurin, inda za a karkare da karfe 5 na yamma. Kana za a sanar da sakamakon zaben nan da kwanaki 7 zuwa 10. 'Yan kallo daga kasashe daban daban fiye da 200 ne ke sa ido kan yadda zaben ke wakana.(Bello Wang)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China