in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Sin ta nuna rashin jin dadinta game da rasuwar matasa Yahudawa guda 3
2014-07-01 20:47:54 cri
Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin Hong Lei ya bayyana a yau a nan birnin Beijing cewa, Sin ta nuna rashin jin dadinta game da rasuwar matasa Yahudawa guda 3, ta kuma yi kakkausar suka kan dukkan hare-haren da aka kai wa fararen hula, don haka, ta yi kira ga Falesdinu da Isra'ila da su karfafa hadin gwiwar dake tsakaninsu don gano gaskiyar lamarin cikin sauri. Bugu da kari, kasar Sin ta yi kira ga bangarori daban daban da abin ya shafa da su kai zuciya nesa, sannan kada su dauki matakan da ba za su dace ba. (Maryam)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China