in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Yawan wadanda suka mutu a harin da aka kai Jos da ke Najeriya ya karu
2014-05-21 20:27:08 cri
Rahotanni daga Najeriya na cewa, yawan wadanda suka mutu sanadiyar harin tagwayen bama-baman da aka kai a garin Jos da ke kasar ta Najeriya ya karu zuwa 162.

Shugaban hukumar bayar da agajin gaggawa mai kula da yankin Jos Mohammed Abdulsalam, ya fada a baya cewa, mutane 118 ne suka halaka sanadiyar wadannan hare-hare, lamarin da shugaban Najeriya da wasu shugabannin kasasashe suka yi allahwadai da shi. (Ibrahim)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China