in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Sin ta yaba bisa ga kokarin Brahimi na sa kaimi ga daidaita batun Syria a siyasance
2014-05-15 17:27:04 cri
Kasar Sin ta yaba bisa ga kokarin da Lakhdar Brahimi, Wakilin wakilin MDD da AL, ya yi wajen shiga tsakani kan batun Syria, na inda ya sa kaimi ga daidaita batun Syria a siyasance, tare dakana kasar ta Sin ta yin kira ga kasashen duniya da su ci gaba da kokari kan wannan batu.

Kakakin ma'aikatar harkokin waje ta Sin, madam Hua Chunying ta bayyana cewa hakan a yau alhamis 15 ga wata a nan birnin Beijing lokacin taron manema labarai na duk rana.

Madam Hua ta ce, daidaita batun Syria a siyasance it a ce hanya daya kadai da ta dace wajen tunkarar wannan batu, don haka ko wana wane irin yanayin za a fuskanta, kamata ya yi a yi tsayawa tsayin daka kan daidaita batun Syria ta hanyar siyasa.

Ta ce yanzu abin dake gaban kome shi ne sa kaimi ga gwamnatin kasar da jam'iyyar adawa da kasar gwamnatin da su tsagaita bude wuta tun da wuri, domin komawa teburin yin shawarwari yadda ya kamata.(Fatima)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China