in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Li Keqiang ya isa Luanda
2014-05-08 23:31:02 cri

Firayin ministan kasar Sin Li Keqiang wanda ya kawo karshen ziyararsa ta aiki a kasar Najeriya ya isa Luanda, fadar mulkin kasar Angola yau Alhamis domin fara ziyararsa ta aiki a kasar Angola.

Bisa shirin da aka tsara, Li keqiang zai gana da shugaba Jose Eduardo dos Santos, kuma zai gana da wakilan kamfanonin kasar Sin da Sinawa wadanda suke zaune a kasar Angola. (Sanusi)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China