Firaministan kasar Sin Li Keqiang ya bayyana cewa, jiragen sama kirar kasar Sin masu inganci kuma masu rahusa suna dacewa da yanayin kasar Najeriya da sauran kasashen Afirka.
Mr Li ya bayyana hakan ne ga shugaban Najeriya Goodluck Jonathan yayin ganarsu yau Laraba a Abuja, fadar gwamnatin kasar. (Ibrahim)