Sin ta yaba tare da godiya ga kokarin bangarori daban daban da suka halarci taron kasashe biyar masu makaman nukiliya
Yau Laraba 16 ga wata, kakakin ma'aikatar harkokin waje ta Sin, madam Hua Chunying ta bayyana a nan birnin Beijing cewa, taron kasashe biyar masu makaman nukiliya a Beijing ya sami babban sakamako mai kyau bisa kokarin kasashen biyar da suka halarci taron. A don haka kasar Sin ta bayyana yabon ta tare da godiya..(Fatima)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku