in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugaban kasar Sin ya bukaci moriyar yankunan da ke fama da talauci a kasar
2014-03-07 20:58:28 cri
Shugaban kasar Sin Xi Jinping a ranar jumma'an nan yayi kira da ayi kokarin kara yawan moriyar jama'a dake zaune a yankunan mafi talauci a kasar.

Ya bayyana hakan ne lokacin daya hadu da 'yan majalissar wakilan jama'a na Lardin Guizhou daga kudu maso yammacin kasar wajen duba rahotanni ayyukan gwamnati da Firaminista Li Keqiang yayi a taron shekara shekara na majalissar wakilan jama'a NPC,majalissar dokoki na koli.

Shugaban ya bukaci a kirkiro dabarun ayyukan cigaba a yankunan tare da kira ga gundumar data yi amfani da damar da take da ita. (Fatimah)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China