in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugaba Xi Jinping ne zai jagoranci shirin yin gyare-gyare
2013-12-30 20:53:12 cri
Hukumar kula da harkokin siyasa ta kwamitin tsakiya na Jam'iyyar Kwaminis ta kasar Sin, ta bayyana cewa,shugaba Xi Jinping na kasar Sin ne zai jagoranci kungiyar da za ta aiwatar da yin gyare-gyare daga dukkan fannoni.

Hukumar ta yanke wannan shawara ce a ranar Litinin, inda ta kafa kungiyar da za ta jagoranci aikin zurfafa yin gyare-gyaren tare da nada shugaba Xi Jinping a matsayin wanda zai jagoranci kungiyar.

Wannan shi ne sabon ci gaba da aka samu dangane da tsarin shirin aiwatar da yin gyare-gyare da aka gabatar a cikakken zaman taro na 3 na kwamitin na JKS karo na 18.(Ibrahim)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China