in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Firaministan kasar Sin ya halarci ganawa tsakanin shugabannin Sin da na kasashen tsakiya da gabashin Turai
2013-11-26 16:58:52 cri

A safiyar Talata 26 ga wata, an gudanar da wata ganawa tsakanin shugabannin Sin da na kasashen tsakiya da gabashin Turai a birnin Bucharest, inda firaministan kasar Sin Li Keqiang ya halarta tare da yin jawabi.

Bisa labarin da aka bayar, an ce, a lokacin wannan ganawa, za a tabbatar da tsarin hadin gwiwa tsakanin Sin da kasashen tsakiya da gabashin Turai, da kafa shirin hadin gwiwa, da sanar da manyan matakan yin hadin gwiwa tsakaninsu, a kokarin tabbatar da manufar yin hadin gwiwa tsakaninsu a nan gaba. Ana sa ran fitar da jawabin bayan taro mai ma'ana bayan ganawar.(Fatima)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China