in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Firaministan kasar Sin ya yi jawabi a gun dandalin tattaunawar tattalin arziki da cinikayya karo na uku tsakanin Sin da kasashen tsakiya da gabashin Turai
2013-11-26 15:47:04 cri

A safiyar Tatala 26 ga wata, firaministan kasr Sin Li Keqiang ya halarci dandalin tattaunawa kan tattalin arziki da cinikayya karo na uku tsakanin Sin da kasashen tsakiya da gabashin Turai tare da yin jawabinsa a birnin Bucharest, hedkwatar Romania.

Taken dandanlin tattaunawa a wannan karo shi ne "Hadin gwiwa da samun moriyar juna, a kokarin samun ci gaba tare". Shugabannin kamfanonin Sin da na ketare sun zo daga sassan makamashi, sufuri, masana'antun kimiyya, sadarwa da sauransu.(fatima)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China