in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Za a kira taron Geneva kan batun Syria karo na biyu a watan Janairu mai zuwa
2013-11-25 21:20:16 cri
A yau Litinin 25 ga wata, MDD ta yi shelar cewa, za a kira taron Geneva kan batun Syria karo na biyu a ranar 22 ga watan Janairu mai zuwa.

Kakakin babban sakataren MDD wanda ya ba da sanarwar a birnin New York, cibiyar majalisar, ya ce, Ban Ki-moon zai kira wannan taro da kansa, kuma wannan ne karo na farko da gwamnatin Syria da jam'iyyar adawa da gwamnatin za su halarci taron tare. (Fatima)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China