in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Yarjejeniyar kan batun nukiliya ta bude makoma mai haske, in ji shugaban kasar Iran
2013-11-24 20:26:04 cri
Yarjejeniyar da aka cimma kan batun nukiliya tsakanin kasar Iran da manyan kasashen duniya za ta bude wani sabon babi, in ji shugaban kasar Iran Hassan Rohani a shafinsa na Twitter a ranar 24 ga wata.

Zaben al'ummar kasar Iran kan yin sassauci, da daukar alkawura masu amfani da kuma kokarin da ba ji ba gani tawagogin masu shawarwari suka yi za su bude sabon babi na makoma mai haske, a cewar sakon Twitter na mista Rohani. (Maman Ada)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China