in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Sin tana fatan bangarori daban daban da batun nukiliyar Iran ya shafa za su cimma daidaito wajen warware batun
2013-11-21 20:31:37 cri
Kakakin ma'aikatar harkokin waje ta kasar Sin Hong Lei ya bayyana a gun taron manema labaru da aka gudanar a yau Alhamis 21 ga wata a nan birnin Beijing cewa, kasar Sin tana fatan bangarori daban daban da batun nukiliyar Iran ya shafa za su yi amfani da wannan dama da cimma ra'ayi daya wajen warware batun. Kana Sin za ta ci gaba da taka muhimmiyar rawa a shawarwarin dake gudana tsakanin kasashen shida da kasar Iran don samun kyakkyawan sakamako. (Zainab)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China