in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Mataimakin ministan harkokin waje na Sin zai halarci shawarwari kan batun nukiliya na kasar Iran na sabon zagaye
2013-11-19 19:04:32 cri
Kakakin ma'aikatar harkokin waje ta kasar Sin Hong Lei ya bayyana a gun taron manema labaru a yau Talata 19 ga wata cewa, mataimakin ministan harkokin waje na kasar Sin Li Baodong zai jagoranci tawagar da za ta halarci shawarwari a tsakanin kasashen nan shida da batun nukiliya na kasar Iran ya shafa da kasar Iran na sabon zagaye, kana ya ce, kasar Sin tana fatan bangarorin daban-daban za su fahimci juna da cimma ra'ayi daya don samun ci gaba kan wannan batu. Kasar Sin za ta ci gaba da sa kaimi ga yin shawarwari cikin lumana, da kuma taka muhimmiyar rawa wajen samun kyakkyawan sakamako a shawarwarin. (Zainab)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China