131109murtala.m4a
|
Yau ranar Asabar 9 ga wata ne, aka rufe gagarumin bikin baje-kolin kayayyakin kasar Sin, wanda ya gudana a filin Tafawa Balewa dake birnin Ikko, a tarayyar Najeriya, inda 'yan kasuwar Najeriya da dama suka nuna yabo ga kayayyaki kirar kasar Sin. Wakilinmu Murtala na dauke da karin bayani don gane da wannan biki.