in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
OPCW tace Sham ta cika alkawarinta na lalata masana'antun makamai masu guba
2013-10-31 20:20:59 cri
Kasar Sham ta kammala lalata masana'antun ta na sarrafa makamai masu guba,in ji kungiyar hana yaduwar makamai masu guba na duniya OPCW a ranar alhamis dinnan 31 ga wata.

Kungiyar dake aiki da hadin gwiwwar MDD,ta tabbatar da cewar Sham ta lalata manyan ababen sarrafa duk wassu makaman ta masu guba da kuma wajajen harhada su.

Daman ranar da aka tsaida na karshe na ganin tayi hakan shine 1 ga watan nuwamba.

Wassu masu bincike guda 8 wadanda ne suka aiwatar da binciken aikin a Damascus tun 1 ga watan Oktoban kuma yanzu haka sun riga sun koma cibiyar kungiyar dake birnin Hague. (Fatimah)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China