in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Xi Jinping ya isa Bali domin halarta dandalin APEC
2013-10-05 20:17:13 cri
Shugaban kasar Sin Xi Jinping ya isa ranar yau Asabar da yamma a tsibirin Bali na kasar Indonesiya domin halarta taro karo na 21 na shugabannin kasashen kungiyar hadin kan tattalin arzikin Asiya da yankin Pasific da zai gudana daga ranar bakwai zuwa takwas ga watan Oktoba.

Wannan ne karo na farko da mista Xi zai harlarci wannan dandali na APEC tun bayan kama aikinsa na shugabancin kasar Sin a cikin watan Maris.

Mista Xi ya isa Bali bayan ya kammala wani rangadin aiki da ya kai ga kasashen Indonesiya da Malaisiya. (Maman Ada)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China