in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugabannin kasashen Sin da Kenya sun yi ganawa
2013-08-19 21:41:10 cri
Shugaban kasar Sin mista Xi Jinping a ranar Litinin 19 ga wata ya gana da takwaransa na kasar Kenya Uhuru Kenyatta a nan birinin Beijing, fadar mulkin kasar Sin, inda shugabannin 2 suka yi musayar ra'ayi kan yadda za a ci gaba da zurfafa huldar dake tsakanin kasashen 2, kana sun yi niyyar kyautata wannan hulda daga dukkan fannoni bisa tushen samun daidaituwa da moriyar juna.(Bello Wang)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China