in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An samu sabon zarafi wajen daidaita batun nukiliya na Iran a siyasance
2013-09-17 20:17:16 cri
Game da bayanin da gwamnatin kasar Iran ta bayar a kwanan baya na cewa, tana son daidaita batun nukiliya na kasar, a ranar Talata 17 ga wata a nan birnin Beijing, kakakin ma'aikatar harkokin waje ta kasar Sin Hong Lei ya bayyana cewa, an samu sabon zarafi wajen sa kaimi ga yunkurin daidaita batun nukiliya na Iran a siyasance, da fatan Iran za ta kara yin shawarwari na hakika tsakaninta da sauran kasashen shida, a kokarin daidaita batun tare da samun moriyar juna, ta yadda za a samu ci gaba cikin lokaci, wanda hakan zai ba da zummar samar da yanayi mai kyau wajen daidaita batun nukiliya na Iran a duk fannoni cikin dogon lokaci yadda ya kamata. (Fatima)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China