in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Kasar Sin na fatan za a maido da kwanciyar hankali da bunkasuwa a kasar Masar cikin hanzari
2013-09-06 19:40:16 cri
Hong Lei, kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin ya bayyana a ranar 6 ga wata cewa, kasar Sin ta yi tir da harin da aka yi ta hanyar dasa bom cikin mota a kasar Masar a jiya Alhamis ranar 5 ga wata.

Hong Lei ya fadi haka ne a yayin taron manema labaru da aka saba shiryawa a nan birnin Beijing. Ya kara da cewa, kasar Sin na fatan za a maido da doka da oda a kasar ta Masar cikin hanzari, da kuma aiwatar da shirin shimfida wani tsarin siyasa na wucin gadi yadda ya kamata, a kokarin tabbatar da samun kwanciyar hankali da bunkasuwa a kasar. (Tasallah)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China