in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugaban kasar Sin ya yi shawarwari da takwaransa na Turkmenistan
2013-09-03 19:49:14 cri
A ranar Talata 3 ga wata, shugaban kasar Sin Xi Jinping ya yi shawarwari da takwaransa na Turkmenistan, Gurbanguly Berdimuhamedow a birnin Ashgabat, inda suka yi musayar ra'ayi kan bunkasa da zurfafa dangantakar abokantaka tsakaninsu, da karfafa hadin gwiwa a fannoni daban daban, da kuma batutuwan da suka fi jawo hankalinsu na duniya da na shiyya-shiyya baki daya.(fatima)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China