in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Babbar kotun kasar Mali ta tabbatar da lashe zaben da IBK ya yi
2013-08-20 20:52:41 cri
Kamfanin dillancin labarai na kasar Xin Xinhua ya ruwaito a ranar Talata 20 ga wata cewa, a wannan rana, babbar kotun tsarin mulkin kasar Mali ta tabbatar da nasarar da Ibrahim Boubacar Keita ya samu a zaben shugaban kasar zagaye na biyu,inda ya samu kashi 77.62 cikin 100 na kuri'un da aka kada. (Bello Wang)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China