in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Manzon musamman na shugaban kasar Sin zai halarci bikin rantsar da shugaban kasar Zimbabwe
2013-08-20 20:51:18 cri
Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin Madam Hua Chunying ta sanar a ranar 20 ga wata cewa, bisa goron gayyatar da gwamnatin kasar Zimbabwe ta bayar, ministan cikin gidan kasar Sin Mista Li Liguo zai tafi Harare, fadar mulkin kasar Zimbabwe, don halartar bikin rantsar da shugaban kasar Robert Mugabe da zai gudana a ranar 22 ga wata, a matsayin manzon musamman na shugaban kasar Sin Xi Jinping. (Bello Wang)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China