in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Saurin karuwar tattalin arziki da kasashe masu samun saurin bunkasuwa suka samu ya fara murmurewa ko kuma zai ragu
2013-08-09 16:37:52 cri
A ranar 8 ga wata, kungiyar samun bunkasuwa da inganta hadin gwiwa a fannin tattalin arziki ta duniya OECD ta ba da rahoto cewa, yawan saurin karuwar tattalin arziki na akasarin kasashe masu wadata bai samu kyautatuwa ba, kuma an samu tafiyar hawainiya wajen raya tattalin arziki na kasashe da suke samun saurin karuwar tattalin arziki.

Rahoton ya nuna cewa, saurin karuwar tattalin arziki da kasashe 5 na Asiya wato Sin, India, Koriya ta Kudu da Japan da Indonesiya suka samu, ya kai matsakaicin karuwar tattalin arziki na kasashensu.

A cikin gamayyar tattalin arziki ta kasashen da suke samun saurin karuwar tattalin arziki, yawan karuwar tattalin arziki da kasashen Sin da Brazil da Rasha suka samu yana tafiyar hawainiya, kuma yawan karuwar tattalin arziki na kasar India zai ragu.(Bako)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China