in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Yawan alkama da aka fitar a jihar Xinjiang ta Sin ya karu cikin shekaru 6 a jere
2013-07-29 17:03:41 cri

Bisa labarin da aka samu daga hukumar ayyukan noma ta jihar Xinjiang ta kabilar Uygur mai cin gashin kanta, an ce, an girba hatsi masu dimbin yawa a jihar Xinjiang yayin lokacin zafi na shekarar bana, har bisa hasashen da aka yi, yawan alkama da za a girba zai kai ton dubu 6482, adadin da ya karu da ton dubu 406.6 wato kimanin kashi 6.7 cikin dari bisa na bara, bugu da kari, wannan ita ce shekara ta shida da aka samu karuwa wajen fitar da alkama a jihar Xinjiang tun daga shekarar 2008. (Maryam)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China