Amurka ba ta mayar da batun hambarar da shugaban Masar daga mukaminsa a matsayin juyin juya hali ba
A ranar Litinin ne fadar 'White House' ta kasar Amurka ta bayyana cewa, ana sa ran cewa, za a daidaita rikicin Masar bayan babban zaben da za a yi a farkon shekara mai zuwa, kuma Amurka ba ta mayar da batun hambarar da shugaban kasar Masar daga mukaminsa a matsayin juyin juya hali ba, duk da haka, ana bukatar lokaci domin waiwayi abin da ya faru a kasar.(Ibrahim)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku