in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Kumbon Shenzhou-10 na Sin zai dawo duniyar bil'adama da safiyar gobe
2013-06-25 16:23:13 cri
Rahotannin baya-bayan nan na bayyana cewa, kumbon nan na kasar Sin mai suna Shenzhou-10 dake dauke da 'yan sama jannati 3, wanda kuma a yanzu haka ke gudanar da ayyukan bincike a sararin samaniya, na shirin dawowa gida da misalin karfe 8 na safiyar ranar Laraba 26 ga wata.

An dai harba wannan kumbo na Shenzhou-10 ne tun ranar 11 ga watan Yunin nan da muke ciki. (Saminu)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China