in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Kumbon Shenzhou-10 ya kewaya tare da hada jiki da takwaransa na Tiangong-1
2013-06-25 16:16:28 cri
Wani rahoto daga cibiya mai lura da sifirin sama ta kasar Sin, ta tabbatar da cewa da sanyin safiyar Talatar nan kumbon kasar Sin mai suna Shenzhou-10 ya kewaya tare da hada jikinsa ta baya, da takwaransa mai suna Tiangong-1.

Wannan mataki ya tabbatar da nasarar kammala aikin gwajin da wannan kumbo na Shenzhou-10 da 'yan sama jannatin dake cikinsa ke yi, musamman a fannin zagaye da kuma hada jiki da takwaransa.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China