in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugaban kasar Sin ya jaddada muhimmancin kare muhalli
2013-05-24 21:18:20 cri
Shugaban kasar Sin kuma babban magatakardan kwamitin tsakiyar jam'iyyar Kwaminis ta kasar Sin, Xi Jinping, ya bayyana a ranar 24 ga wata cewa, ya kamata a yi kokarin daidaita dangantakar dake tsakanin raya tattalin arziki da kare muhalli, bai kamata a yi watsi da muhalli a kokarin neman samun karuwar tattalin arziki na wani dan lokaci ba.(Bello Wang)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China