in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Kamata ya yi a gurfana da masu laifi na Philippines gaban kuliya
2013-05-15 17:03:48 cri
A ranar 15 ga wata, ofishin kula da harkokin Taiwan na majalisar gudanarwa ta kasar Sin ya shirya wani taron manema labaru, kuma yayin da kakakin ofishin Yang Yi ke zantawa da manema labaru game da harben mai kamun kifi na yankin Taiwan na kasar Sin har lahira da kasar Philippines ta yi, ya bukaci Philippines da ta daidaita matsalar cikin tsanaki tare, da gaggauta gudanar da bincike, don gurfana da masu laifin gaban kuliya.

Yang Yi ya ci gaba da cewa, alhakin gabobi biyu na mashigin tekun Taiwan ne su kiyaye hakkin masu kamun kifaye nasu, ta hakan ne, duk wasu matakan da aka dauka don cimma wannan buri, za su samu goyon baya daga wajenmu.(Bako)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China