in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Kasar Sin za ta ci gaba da aiwatar da manufar kudi gadan gadan
2013-05-09 21:22:43 cri
A cikin rahoton da ya gabatar a ranar 9 ga wata dangane da yadda ake aiwatar da manufar kudi daga watan Janairu zuwa na Maris na bana, babban bankin kasar Sin wato bankin jama'ar kasar Sin ya nuna cewa, nan gaba kasar Sin za ta ci gaba da mai da hankali kan kyautata bunkasuwar tattalin arziki, tare da ci gaba da aiwatar da manufar kudi gadan gadan.

Har wa yau rahoton ya nuna cewa, yanzu farashin kayayyaki ba ya sauyawa sosai. Amma ya zama dole a yi rigakafin hauhawar farashin kayayyaki ta hanyar ba da jagora kan matakan yin rigakafin hauhawar farashin kayayyaki yadda ya kamata.(Tasalla)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China