in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Firaministan kasar Isra'ila zai ziyarci kasar Sin
2013-04-28 15:14:09 cri
A ranar 28 ga wata, kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin Hua Chunying ta sanar da cewa, bisa goron gayyata da firaministan kasar Sin Li Keqiang ya yi, firaministan kasar Isra'ila Benjamin Netanyahu zai kawo ziyara a nan kasar Sin daga ranar 6 zuwa ranar 10 ga watan Mayu a hukunce.(Bako)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China