"Soyayyar Matasan Beijing" shi ne wasan kwaikwayo na farko, da aka fassara zuwa harshen Hausa domin al'ummar kasar Nijeriya masu fahimtar harshen Hausa. 'Yan wasan kwaikwayon Nijeriya za su sanya muryarsu ga manyan taurarin wasan na "Soyayyar Matasan Beijing", a aiki da za a shafe watanni biyu ana gudanarwa.