in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
'Yan wasan kwaikwayon Nijeriya sun isa Beijing don sanya murya a fassarar wasan kwaikwayon Sinanci
2013-04-15 18:22:51 cri

Da yammacin yau Litinin 15 ga wata ne wasu 'yan wasan kwaikwayo Hausawa hudu daga kasar Nijeriya, suka iso nan birnin Beijing, a shirin da ake yi na sanya muryarsu, cikin fassarar wasan kwaikwayon Sinanci mai taken "Soyayyar Matasan Beijing".

1 2 3
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China