in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An yi bikin sa hannu kan kwangilar daukar 'yan wasa dubbers Hausawa domin aikin wasan kwaikwayo na Sin a Nijeriya
2013-03-23 20:20:24 cri

A kwanan baya, aka yi bikin zabe da sa hannu kan kwangilar daukar 'yan wasa Hausawa domin aikin wasan kwaikwayo na Sin mai taken "Soyayyan matasan Beijing" a birnin Abuja, hedkwatar kasar Nijeriya, inda karamin jakadan Sin a Nijeriya dake kulawa da al'adu, Jin Hongyue ya bayyana cewa, wannan ne karo na farko da aka gayyaci 'yan wasa Hausawa, zuwa kasar Sin domin aikin wasan kwaikwayo a cikin tarihin mu'amala a fannin al'adu tsakanin Sin da Nijeriya, inda yace hakan yana da ma'ana sosai.


1 2 3 4 5 6
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China