Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
 
• Shirin samar da gidaje ya kyautata muhallin zama ga manoma makiyaya na Tibet 2008-05-06
Tun daga shekarar 2006, an fara aiwatar da shirin samar da gidajen kwana a kauyuka da makiyaya da ke jihar Tibet mai cin gashin kanta ta kasar Sin, don kyautata muhallin zama ga manoma da makiyaya. Ya zuwa yanzu dai, sakamakon shirin, manoma da makiyaya dubu 570 sun sami gidajen kwana masu inganci...
• Nuna adawa da ayyukan neman 'yanci kan Tibet, abu daya ne da ke cikin zukatan Sinawan da ke zama a ketare 2008-04-17
A cikin 'yan kwanakin da suka gabata, rukunin Dalai ya shirya kuma ya ta da lamarin nuna karfin tuwo a ran 14 ga watan Maris a birnin Lhasa, babban birnin jihar Tibet mai cin gashin kanta ta kasar Sin, kuma ya aikata laifin hana mika wutar wasannin Olympic ta Beijing a kasashen duniya
• An shirya sosai domin tabbatar da mika wutar yola ta gasar wasannin Olympics a jihar Tibet cikin ruwan sanyi, in ji Mr Qiangba Puncog 2008-04-09
A ran 9 ga wata a birnin Beijing, shugaban jihar Tibet da ke da ikon tafiyar da harkokinta ta kasar Sin Mr Qiangba Puncog, da kuma mataimakin shugaban sashen kula da harkokin dunkulalliyar...
• Gaskiyar tarzomar da ta auku a Tibet ta sami martani sosai danga wajen masu sauraron CRI 2008-04-08
Kwanan nan, ta rediyonsa da shafunansa na internet ne, gidan rediyon kasar Sin, wato CRI, ya bayyana gaskiyar tarzomar da ta auku a birnin Lhasa na jihar Tibet ta kasar Sin, wadda ta sami martani sosai daga wajen masu sauraronsa da kuma masu karanta shafunansa na internet a kasashe daban daban...
• Sharhohi daga masu sauraron kasashen duniya kan batun Tibet 2008-04-08
A 'yan kwanakin baya, bayan da tashoshin internet na Gidan rediyon kasar Sin wato CRI sun bayar da lamarin Tibet cikin harsunan da yawansu ya kai 39, masu karantan shafinmu na internet sun rubuta bayanai kan shafin internet, da rubuta wasikoki, da kuma buga wayar tarho, domin mayar da martani kan lamarin. Ga wasu daga cikinsu.
• Wani madugun 'yan tawayen da suka tada zaune tsaye a jihar Tibet ta kasar Sin ya amince da tunzurar da rukunin Dalai Lama ya yi musu 2008-04-02
Jiya Talata, ma'aikatar tsaron jama'a ta kasar Sin ta kira taron watsa labaru a nan birnin Beijing, inda ta bayyana sabon halin da ake ciki dangane da binciken tarzomar da aka yi ta kai farmaki kan jama'a, da farfasa kayayyaki, da wawashe su da kuma sa wurare wuta a ran 14 ga watan jiya a birnin Lhasa, fadar gwamnatin jihar Tibet ta kasar Sin
• Da kakkausan harshe ne bangarori daban daban na Tibet suka yi Allah wadai da aukuwar tarzoma a birnin Lhasa 2008-03-27
Tarzomar da ta auku a tsakiyar watan nan da muke ciki a birnin Lhasa, hedkwatar jihar Tibet mai cin gashin kanta, ta jawo suka sosai daga wajen bangaren addini da mazaunan wurin da masana da dai sauran bangarori daban daban. Bi da bi ne suka bayyana cewa...
• 'Yan sanda na kasar Sin sun kama mutane masu yin laifuffukan sa wuta a cikin al'amarin Lhasa da ya faru a ran 14 ga watan Maris 2008-03-25
A cikin shirinmu na yau za mu yi muku bayani dangane da 'yan sanda na kasar Sin sun kama mutane 2 masu yin laifuffukan sa wuta a cikin al'amarin ta da hankali a cikin birnin Lhasa na jihar Tibet ya faru a ran 14 ga watan Maris...
• An mayar da al'amura kamar yadda suka yi a da a birnin Lhasa,babban birnin jihar Tibet mai ikon tafiyar da harkokin kanta 2008-03-24
A tsakiyar watan Maris na wannan shekarar da muke ciki,tsirarru masu bin addinin Bhutan na birnin Lhasa hedikwatar jihar Tibet mai ikon tafiyar da harkokin kanta suka ta da tarzoma bisa makarkashiya da tarkacen Dalai lama suka kulla kuma suna ta zugarsu,har sun shuka barna ga zaman lafiya da kwanciyar hankali na birnin Lhasa...
• Kasar Sin ta nuna fim din da ke bayyana me ya faru a tashin hankali na Lhasa [Akwai Video] 2008-03-21
Ran 20 ga wata, gidan telibijin na kasar Sin wato CCTV ya nuna fim din da ke bayyana lamarin tashin hankali da ya faru a ran 14 ga watan Maris a birnin Lhasa, babban birnin jihar Tibet mai cin gashin kanta ta kasar Sin, inda aka yi karin bayani game da wannan lamari
• Mutane wadanda suka samu hasara ko suka ga yadda aka yi tashin hankali a Lhasa a idanunsu sun bayyana abubuwan da suka gani 2008-03-20
A kwanan baya, wasu tsirarrun masu bin addinin Buddha na dakunan ibada da ke cikin birnin Lhasa na jihar Tibet mai cin gashin kanta ta kasar Sin sun taru sun ta da hankali a birnin, kuma sun lalata zaman doka da oda na al'ummar birnin Lhasa sosai, kuma sun haddasa babbar hasara ta rayuka da dukiyoyin jama'ar birnin