Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
 
• Kusheyin sarakunan daular Xixia ta kasar Sin 2007/11/16
Daga shekara ta 1038 zuwa shekara ta 1227, an kasance da wata daular da wata karamar kabila ta kasar Sin ta kafa a arewa maso yammacin kasar Sin, wato daular Xixia. Birnin Yinchuan na yanzu, wato hedkwatar jihar Ningxia shi ne babban birnin daular. Kabilar Dangxiang, wani...
• Bunkasuwar tufafin musulmi a jihar Ningxia 2007/11/16
Yau na je wata masana'antar samar da tufafin musulmi wadda ake kiranta "Wantini" da ke birnin Wuzhong da ke tsakiyar jihar Ningxia ta kabilar Hui mai cin gashin kai ta kasar Sin don yin intabiyu. Jihar Ningxia wata jiha ce da ake...
• Babbar makarantar sakandare ta dutsen Liupan ta jihar Ningxia 2007/11/12
Yankunan da ke kan duwatsu da ke kudancin jihar Ningxia su yankuna ne da ke fama da talauci mai tsanani a kasar Sin, inda ba a iya samun malamai masu nagarta da kyawawan makarantu, sabo da haka dimbin yara ba su da...
• Masallaci na Nanguan na birnin Yinchuan 2007/11/09
Masallacin Nanguan yana daya daga cikin masallatai mafi girma na jihar Ningxia, yana da benaye biyu. Babban dakin yin salla yana bene na sama, inda musulmai kusan 1000 ke iya yin salla tare, kuma wurin wanka da dakunan limamai da kuma azuzuwa suna bene na kasa. Ana iya samun manya da kananan dakuna fiye da dari a masallacin.
• Masu karatu, yanzu na sauka a jihar Ningxia, bari mu zaga wannan jihar tare. 2007/11/07
Ina murna sosai sabo da na sani da wannan zarafi wajen yin mu'amala tare da ku masu karanta shafinmu na Internet. Daga yau zuwa ran 4 ga wata mai zuwa, zan gudanar da aiki a jihar Ningxia ta kabilar Hui mai cin gashin kai da ta kasar Sin, shi ya sa a ko wace rana, zan nuna muku wasu hotunan da na dauka, kuma zan rubuta wasu labarai game da abubuwan ban sha'awa da na ji kuma na gani a jihar.
1 2 3