Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
 
• Makarantar koyar da harshen Larabci ta Yuhai da ke gundumar Tongxin 2007/12/19
Shugaban makarantar Hei Xinmin ya gaya mana cewa, dimbin gidaje na wurin suna fama da talauci sosai, ba su da abinci, har ma ba su da ruwan sha. Amma idan suna son fitar da kansu daga talauci, dole ne a samu ilmi da fasaha
• Masallacin Tongxin na jihar Ningxia 2007/12/12
Masallacin Tongxin na jihar Ningxia yana kan wani tudun da ke arewa maso yammacin tsohon gundumar Tongxin. Kuma an ce an kafa shi a daular Ming wato tsakanin shekara ta 1573 zuwa 1619, sabo da haka masallacin yana daya daga cikin masallatai mafi girma...
• Jihar Ningxia tana yaki da kwararowar hamada 2007/12/07
Gundumar Yanchi tana gabashin jihar Ningxia, kuma tana bakin hamadar Mu Us. Kuma sabo da illar da halittu da dan Adam suka yi a da, kwararowar hamada a gundumar tana ta tsananta.Kamar yadda mazaunan wurin su kan ce, ko a lokacin baraza, ko a lokacin hunturu, idan an yi iska, to za a samu rairayi a ko ina, haka kuma tudun rairayi ya fi dakuna tsayi.
• Kamfanin sarrafa magunguna na Jinyuyuan na jihar Ningxia 2007/12/06
Tare da saurin bunkasuwar tattalin arziki na kasar Sin, rikicin rashin makamashi yana ta tsananta, sabo da haka yin amfani da abubuwa marasa amfani kamar yadda ya kamata zai zama wani muhimmin hanci ne wajen tabbatar da samun dauwamammen ci gaba a nan gaba, kuma raya tattalin arzikin bola jari zabi ne da ya zama wajibi wajen yin tsimin makamashi da kuma rage yawan abubuwan da ke gurbata muhalli da ake fitarwa.
• Wurin shan iska na Shapotou 2007/12/06
Yau na je wurin shan iska na Shapotou don yin ziyara. Wurin shan iska na Shapotou yana bakin hamadar Tengger wanda yake da kilomita 20 da yammacin birnin Zhongwei na jihar Ningxia, inda ake iya samun hamada da rawayan kogi da duwatsu da zanguna tare, kuma a wurin, ana iya ganin kyan karkara na arewa maso yammacin kasar Sin da kuma na kudacin kasar gaba daya
• Wurin shan iska na al'adun kabilar Hui na kasar Sin 2007/11/23
Za mu gabatar da wata manomiya mai suna Zhu Zhanxiang.Zhu Zhanxiang tama zama a wani kauyen dake arewancin kasar Sin.A cikin shekaru 29 da suka gabata,ita Zhu Zhanxiang da iyalinta dake karkashin jagorancinta sun yi ta dasa itatuwa a cikin tsaunin da gidanta ke zaune har ya yi tsanwa shur a yanzu.
• Filin hilali na birnin Wuzhong 2007/11/23
Yau na je filin hilali na birnin Wuzhong da ke tsakiyar jihar Ningxia don yin intabiyu. Da zarar na shiga filin, sai gine-gine na halin musamman na Musulunci sun jawo hankalina sosai. Filin hilali wata kasuwa ce wajen sayar da abincin musulmi da kayayyakin musulmi, wanda birnin Wuzhong ya gina shi domin raya tattalin arzikin kabilar Hui da kuma yada al'adun gargajiya na musulunci
• Zane-zanen da ke kan dutsen Helan na jihar Ningxia 2007/11/21
A kan duwatsun da tsawonsu ya kai kilomita 250, an yi zane-zane fiye da dubu goma da ke bayyana zaman rayuwar dan Adam na zamanin jahilci, kamar kiwon dabbobi da raye-raye da yake-yake da yin addu'o'i da dai saurasu.
• Wurin daukar filim na Zhenbeipu 2007/11/19
A lokacin da, wannan wurin wani muhimmin sansanin soja ne a daulolin Ming da Qing, wadda aka gina shi tare da loess wato kasa mai launin rawaya a kan makekiyar hamada. Amma wadannan gidajen tarihi sun jawo hankalin Zhang Yimou, wani shahararren derakta mai daukar filim na kasar Sin, inda ya yi wasu kayayyaki na wasan kwaikwayo
• Wurin shan iska na tabkin bakin rairayi 2007/11/16
Kafin na zo jihar Ningxia, wani abokina ya gaya mini cewa, wurin shan iska na tabkin bakin rairayi da ke jihar yana da kyaun gani kwarai da gaske. Ko da yake yanzu lokacin sanyi ya yi, kuma ba lokaci ne mafi kyau ba ne wajen zuwan wurin, amma isowata a nan ke da wuya, sai nan da...
1 2 3