Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani

• Wani kauyen kabilar Miao da ke Xijiang na gundumar Leishan
More>>
• Kabilar Dong a kauyen Zhaoxing
A ci gaba da ziyararmu a lardin Guizhou, a ranar Alhamis 24 ga wata Aprilu, mun tashi daga birnin Guiyang, babban birnin lardin Guizhou, muka nufi kauyen Zhaoxing, inda al'ummar wannan kauye kabilar Dong ne. Wannan kauye na Zhaoxing yana cikin gundumar Liping.
• Ziyara a kauyen Biasha na kabilar Miao
A ci gaba da ziyarar aikin mu a lardin Guizhou, a wannan rana ta 26 ga watan Afrilu, mun kai ziyara a kauyen Biasha dake cikin gundumar Liping ta lardin Guizhou.
More>>

Takardun gwamnatin lardin Guizhou da ake ajiye su a cikin zauren otel

Baki wakilan CRI da shugabannin hukumar yayyafa labaru ta Guizhou da na CRI

Taron maneman labaru da aka shirya

Shugabannin hukumar yayyafa labaru ta lardin Guizhou da na CRI
More>>
• Bayani game da shiyyar kudu maso yammacin lardin Guizhou
Shiyyar kabilun Buyi da Miao ta kudu maso yammacin lardin Guizhou mai cin gashin kanta tana yankunan dake hada lardin Guizhou da na Yunnan da jihar Guangxi ta kabilar Zhuang mai cin gashin kanta ta kasar Sin. A kan tarihi, wannan shiyya ce da aka yi sufurin kayayyaki da cibiyar yin ciniki a tsakanin wadannan larduna uku. Fadin yankunan shiyyar ya kai murabba'in kilomita dubu 16 da 804
• Bayani game da shiyyar kabilun Miao da Dong mai cin gashin kanta da ke kudu maso gabashin lardin Guizhou
Shiyyar kabilun Miao da Dong mai cin gashin kanta tana kudu maso gabashin lardin Guizhou. A gashinta shi ne birnin Huaihua na lardin Hunan, kuma a kudancinta shi ne birnin Laibing da birnin Hechi na jihar Guangxi ta kabilar Zhuang mai cin gashin kanta ta kasar Sin. Kuma tana makwabtaka da shiyyar kudancin lardin Guizhou a yamma
• Bayanin kabilar Miao
Yawancin 'yan kabilar Miao suna zama a yankunan kudu maso gabashin lardin Guizhou da yankunan tsaunin Damiaoshan da lardin Hainan da wasu yankunan da ke bakin iyakar da ke tsakanin lardin Guizhou da Hunan da Hubei da Sichuan da Yunnan da Guangxi
• Bayani game da kabilar Dong
Yawancin kabilar Dong suna zama a gundummomin Liping da Congjiang da Rongjiang da Tianzhu da Jingping da Sansui da Zhenyuan da Jianhe da Yuping da ke kudu maso gabashin lardin Guizhou da gundummomin Xinhuang da Jingxian da Tongdao na lardin Hunan da gundumomin Sanjiang da Longsheng da Rongshui na jihar Guangxi ta kabilar Zhuang mai cin gashin kanta na kasar Sin
• Bayani game da kabilar Buyi
Yawancin 'yan kabilar Buyi suna zama a lardunan Guizhou da Yunnan da Sichuan da ke kudu maso yammacin kasar Sin. Yawan mutanenta ya kai kimanin miliyan 2 da dubu 840, yawan mutanen da suke da zama a lardin Guizhou ya kai kashi 97 daga cikin kashi dari daga cikinsu. Kabilar Buyi na daya daga cikin tsoffin kabilun da suka dade suna zama a lardin Guizhou.
• Bayani na lardin Guizhou da ke da al'adu iri iri
A kan tasiwirar kasar Sin, lardin Guizhou ya kasance a kan tudu na Yunnan-Guizhou da ke kudu maso yammacin kasar Sin tamkar wani kyakkyawan ganye. Yana yamma da lardin Hunan, kuma yana arewa da jihar Guangxi ta kabilar Zhuang mai cin gashin kanta, a waje daya kuma, yana gabas da lardin Yunnan, amma yana kudu da lardin Sichuan da birnin Chongqing. Sakamakon haka, lardin Guizhou, wani wuri ne da ke sada arewa da kudu na kasar Sin, kuma wani muhimmin wuri ne da ake ratsawa domin zuwa yankuna tekun kudancin kasar Sin.