Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
 
• Kabilar Dong a kauyen Zhaoxing 2008-04-29
A ci gaba da ziyararmu a lardin Guizhou, a ranar Alhamis 24 ga wata Aprilu, mun tashi daga birnin Guiyang, babban birnin lardin Guizhou, muka nufi kauyen Zhaoxing, inda al'ummar wannan kauye kabilar Dong ne. Wannan kauye na Zhaoxing yana cikin gundumar Liping.
• Ziyara a kauyen Biasha na kabilar Miao 2008-04-29
A ci gaba da ziyarar aikin mu a lardin Guizhou, a wannan rana ta 26 ga watan Afrilu, mun kai ziyara a kauyen Biasha dake cikin gundumar Liping ta lardin Guizhou.
• Rangadin aiki a lardin Guizhou 2008-04-23
Shugaban ofishin gidan Rdaiyon CRI a birnin Guiyang, Mr Wang shi ne ya tarbe mu a filin jirgin sama na Guiyang, inda daga nan ne muka isa masauki, wato Guizhou Hotel. Jim kadan bayan mun cin abinci sai kuma muka wuce taron manema labaru a hotel din Nenghui.
• Bayani game da shiyyar kabilun Miao da Dong mai cin gashin kanta da ke kudu maso gabashin lardin Guizhou 2008-04-21
Shiyyar kabilun Miao da Dong mai cin gashin kanta tana kudu maso gabashin lardin Guizhou. A gashinta shi ne birnin Huaihua na lardin Hunan, kuma a kudancinta shi ne birnin Laibing da birnin Hechi na jihar Guangxi ta kabilar Zhuang mai cin gashin kanta ta kasar Sin. Kuma tana makwabtaka da shiyyar kudancin lardin Guizhou a yamma