A matsayin kasar Sin kasa ta 2 a dud duniya wajen karfin tattalin arziki, kana kasa mai bin manufar samar da zaman lafiyar al'umma, tana iya taka muhimmiyar rawa sosai bisa taron mdd akan matsalar tattalin arziki da kuma batun karuwar yan gudun hijira a fadin duniya, masamman ma ganin yadda ake ci gaba da yaki a kasar Syria yayinda yan gudun hijira na Syria ke kara kaimi wajen fucewa daga kasar Syria zuwa sauran kasashen makwabta da kuma nahiyar turai. Hakika kasar Sin a taron mdd na birnin New York na kasar Amurka, da alamu taron zai samar da mafita bisa makasudun shirya taron.
Daga Alhaji Ali kiraji Gashua.