in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Lafiya sai da kula
2015-02-15 20:03:39 cri
Buba shakka ina gamsuwa da yadda malama Tasallah Yuan take gabatar mana da shirinta na kiwon lafiya da fatan za ta ci gaba da yin kokari kamar yadda ta saba yi a duk mako kuma a dogon lokaci, amin. A lokutan shirinta na baya, malama Tasallah Yuan ta gabatar mana da nazarin da kwararru suka yi adangane da illolin dake tattare da karancin barci ga lafiyar mutane kuma mun gamsu da tsokacin da ta yi bisa wannan matsala ta rashin yin barci ko karancin barci. To, me zai hana malama Tasallah ta kara gudanar da buncike adangane da sabbin nazari da gwaje-gwaje da masana sha'anin kiwon lafiya suka gudanar adangane da cutar karancin barci dan karin ilmi da fahimtar da mu masu sauraro yadda za mu kula da lafiyarmu da kuma yadda za mu kare kanmu daga kamuwa da cutar rashin yin barci. Wslm.

Daga Alhaji Ali kiraji Gashua.

Labarai masu Nasaba
Ga wasu
v Ranar radio ta duniya 2015-02-15 20:01:52
v Madigar kasar Sin ta zamani 2015-02-10 09:13:12
v Ziyarar mr. Wang Yi da tawagarsa a kasashenmu na Afirka su 5 2015-01-09 14:18:23
v Dapanji shi ne Sarkin abincin halal a kasar Sin 2015-01-05 16:56:13
v Sakon jaje kan turmutsutsu a Shanghai 2015-01-05 16:41:52
v Abincin halal a kasar Sin 2014-12-18 14:51:27
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China