Kwale-kwalen da aka yi da fatun tumakai da karan iccen gora
2022-02-28 08:35:53 CRI
Hotunan dake nuna yadda wani mutum mai suna Zhang Debao mai shekaru sama da 70 a duniya, ke amfani da fatun tumakai da karan iccen gora, wajen samar da wani nau’in kwale-kwale a Rawayen Kogi, reshen birnin Lanzhou na lardin Gansu. (Murtala Zhang)