logo

HAUSA

Muna taya birnin Beijing murnar samun nasarar shiryawa da gudanar da gasar Olympics ta lokacin hunturu

2022-02-28 11:05:54 CRI

Muna taya birnin Beijing murnar samun nasarar shiryawa da gudanar da gasar Olympics ta lokacin hunturu_fororder_amsoshinwasiku

Assalamu alaikum! Jama'a masu karanta, barkanku da war haka, barkanmu da saduwa a filinmu na Amsoshin wasikunku. Ahmad Inuwa Fagam ke farin cikin gabatar muku da wannan shiri daga nan sashin Hausa na gidan rediyon kasar Sin.