Ana kokarin gina cibiyoyin killace mutane masu kamuwa da cutar COVID-19 a yankin Hongkong
2022-02-23 10:41:22 CRI
Ana kokarin gina cibiyoyin killace mutane masu kamuwa da cutar COVID-19 a yankin Hongkong don yaki da cutar bisa goyon bayan kwamitin tsakiya na jam'iyyar kwaminis ta Sin.