Ga yadda wata kungiyar 'yan sanda masu dauke da makamai dake jihar Xinjiang suke samun horo
2022-02-21 09:28:38 CRI
A kwanan baya, wata kungiyar ’yan sanda masu dauke da makamai dake jihar Xinjiang sun shirya wani horo domin daga karfinsu a lokacin da suke fagen daga na yakar ta’addanci. (Sanusi Chen)