logo

HAUSA

Gasar Olympics ta Beijing 2022 ta lokacin hunturu ta samu gagarumar nasara

2022-02-21 10:19:55 CRI

Gasar  Olympics ta Beijing 2022 ta lokacin hunturu ta samu gagarumar nasara_fororder_amsoshinwasiku

Assalamu alaikum! Jama'a masu karanta, barkanku da war haka, barkanmu da saduwa a filinmu na Amsoshin wasikunku. Ahmad Inuwa Fagam ke farin cikin gabatar muku da wannan shiri daga nan sashin Hausa na gidan rediyon kasar Sin.