logo

HAUSA

Wasannin da al’ummar Sinawa kan yi a lokacin hunturu

2022-02-20 19:04:32 CRI

Wasannin da al’ummar Sinawa kan yi a lokacin hunturu_fororder_微信图片_20220220190400

Akwai sassan da ke da yanayi mai tsananin sanyi a lokacin hunturu a kasar Sin, musamman a sassan arewacin kasar, sai dai sanyi bai hana alumma su fita daga gida su yi wasanni ba. Cikin shirinmu na yau, za mu tattauna tare da Bashir Safiyo, haifaffen jihar Kano, wanda ya shafe tsawon shekaru 11 yana kasar Sin, musamman ma a birnin Shenyang, babban birnin lardin Liaoning da ke arewa maso gabashin kasar Sin, dangane da wasannin da alummar birnin kan yi a lokacin hunturu.

A kasance tare da mu a shirin Allah Daya Gari Bamban.(Lubabatu)